Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsdry milk
  2. 1 cupyoghurt
  3. 5 cupswarm water

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba madara acikin roba

  2. 2

    Saiki zuba warm water acikin madararki, kisa whisker kiyi whisking amma kadaki juye ruwan duka

  3. 3

    Saiki zuba yoghurt ɗinki aciki ki motse da kyau

  4. 4

    Sannan saiki idasa juye ruwan acikin madarar ki ƙara motsawa sosai

  5. 5

    Shi wannan yoghurt ɗinda zaki zuba saikin samu mai kauri, wanda ajikin ingredients ɗin yoghurt ɗin an rubuta live and active culture yoghurt

  6. 6

    Bayan kin haɗa komai saiki sa marfi kirufe kikai robar wani wuri inda is warm yadda zaiyi 8hours sannan ki fiddoshi, dakin buɗe zakiga yazama yoghurt.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes