Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous-cous
  2. Zogalai(moringa)
  3. Tattasai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Man kuli
  8. Agarin kuli

Cooking Instructions

  1. 1

    Da fari zaa tafasa zogalai(moringa) sai a gyarashi

  2. 2

    Za'a jajjaga kayan miya.

  3. 3

    Sai a dauko cous cous a zuba zogalan akai after an daka gyad'a sai a juye duk a akan cous cous d'in.

  4. 4

    Sannan a dauko tukunya a zuba ruwa sai a dauki karamin kwano a kifa akan ruwan.

  5. 5

    Sai a dauko cous cous din a zuba a ciki idn an gama zubawa sai a dauko leader a rufe,abarshi a wuta na 15-20 mins sai a sauke.

  6. 6

    Zaa juye a babban container sai a zuba yajin kuli da man kuli sai a ci.

  7. 7

    Aci lapiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
farida sweery
farida sweery @cook_15400885
on
Bauchi
am simple
Read more

Comments

Similar Recipes