Cooking Instructions
- 1
Shinkafa. Farko zaki samu tukunyarki mai kyau kizuba ruwa ki aza kan wuta se dauko shinkafar ki ki wanke idan ruwan da kika aza kan wuta ya tafasa se ki xuba shinkafan ki ba ta yan minta da dahu idan ta dauko dahuwa se ki sauke kisamu gwagwa ki tsane seki maida tukunyan kan wuta kisa ruwa dede yanda ze ida dafa maki shinkafan kibarshi ya tafasa se ki zuba shinkafan kiyi kasa da wutan kibarta ta ida se ki sauke.
- 2
Egg source. Zaki samu kayan miyan ki ki gyara su ki wanke kiyi greting dinsu ko kiyi blending amma samasama.
- 3
Seki dauko tukunya ki zuba mai ki yanka mai albasa idan ya soyu si kisa kayan miyan ki kibarsu su soyu idan suka kusa soyuwa se kisa curry da tyme da gishiri da magi ki juya se ki dauko kwan ki ki fasa ki kada shi se ki xuba a miyan se ki rufe yadanyi kadan sannan ki juya ki rufe tukunyan ki bata mintina kadan se ki sauke.
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Jellop rice & spaghetti with vegetables & meat


Dafadukan Shinkafa da wake (Rice and beans Jollof)


Shinkafa da Wake da Miya


Rice with vegetables soup


Farar shinkafa da miya#sokoto


White rice and stew with cabbage and cream


Farar shinkafa da miyar kifi with salad


Rice & stew


Shinkafa da alayyahu sauce


Rice and stew with cabbage and cucumber


Jollof rice


Jallop rice with egg sauce


White rice &stew


Jellop rice


Rice & stew


Jallop rice


Jolof din shinkafa da pateto


White rice & spinach stew


White rice with egg sauce and potato porridge


Shinkafa dankli da stew & plantain


🥗Dambun Shinkafa🥗


Miyar cabbage with egg and white rice


Paten shinkafa da man shanu


Jollop din Shinkafa


Tuwon shinkafa


Jallof rice


Rice and fish stew


Rice and beef stew with salad


Rice and stew


Miyar kayanciki da shinkafa Mai curry

Comments