Share

Ingredients

  1. 4 cupBarjajjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. 1 cupGyada
  4. 1 cupVegetable oil
  5. Maggi an salt to test
  6. 5medium Attaruhu
  7. 2medium Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu barjjajiyar shinkafarki ki wanketa sai ki saka a setimer ki kuna wuta ki barta tayi laushi sai ki sauke ki kwashe a bowl

  2. 2

    Sai ki gyara zogalanki ki wanke sa da gishiri sai ki barsa ya tsane ki zuba akan shinkafarki ki juya su

  3. 3

    Sai ki wanke attaruhunki ki jajjagasa ki zuba ki gyara albasarki ki yanka ki zuba ki juya

  4. 4

    Sai ki daka gyadarki ki zuba itama ki juya kisa maggi da gishirinki suma ki juya ki hada su sosai sai ki kawo manki ki zuba kadan ki juya sai ki mai dashi cikin setimer dinki ki barsa ya dahu sai ki sauke

  5. 5

    Done enjoy me

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Similar Recipes