Crispy peanut.

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

My love for peanut kullum sai na siya shiyasa nace ni kuma sai nayi da kaina..and I made it..

Crispy peanut.

My love for peanut kullum sai na siya shiyasa nace ni kuma sai nayi da kaina..and I made it..

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 5 cupFlour
  2. 5 cupGrandnut
  3. 1 cupSugar
  4. 5egg
  5. Pinchsalt

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fasa kwai ki hada da sugar da salt ki kada shi sosai har sugar ta narki.

  2. 2

    Ki gyara gyada sosai ki saka a blow ki ajiye..

  3. 3

    Ita ma flour haka..

  4. 4

    Sai ki dauko spoon ki saka a ciki mix din egg da flour.sai ki fara zuba flour a kan gyada ki juya Amma baa saka hannu ko anyi amfani spoon aah ďaga blow din zakyi kina juyawa sai ki zuba mix din egg sai ki kara zuba flour kina haka kina haka har ta hadi..

  5. 5

    Har sai kin samu haka..sai ki saka pan akan wuta sai ki zuba mai indan yayi zafi sai ki rage wuta kina soyawa Amma sai kin tsaya a wajen har ya yi golden brown..ur peanut is ready..

  6. 6
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
on
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Read more

Comments (7)

Similar Recipes