Chips and egg sauce

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Yummy nd delicious

Chips and egg sauce

Yummy nd delicious

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Maggi
  3. Mai
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Attarugu
  7. Tattasai
  8. Curry
  9. Ginger
  10. Garlic
  11. Eggs

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere dankalin ki ki wanke sa ki masa yankan tsaye sai ki zuba masa maggi ki motsa kisa mai a wuta idan yayi zafi ki zuba ki soya shi

  2. 2

    Zaki samu albasa da tumatur da attarugu da tattasai ki yanka su kana kana sai ki wanke su ki zuba mai a pan ki saka wanan su albasa din da kika yanka ki sa masu maggi da curry da dakkar ginger da garlic sai ki juya ki rufe minti biyu ki bude ki fasa kwai biyu ki zuba shi ciki ki juya shi sanan ki maida ki rufe minti biyu yayi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes