Ingredients

8 servings
  1. 3 cupsflour
  2. 1simas
  3. 1 cupsugar
  4. 1 sachetcustard powder (optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa butter dinki a bowl kiyi mixing enta ta saki jikinta,sbd wani butter ya daskare.

  2. 2

    Sai Kawo sugar ki hada akan butter ki ta juyawa har su hadu.

  3. 3

    Sannan kisa custard powder dinki.amma shi ba dole bane zaki kyayi bashi. Km zaiyi.

  4. 4

    Sai kiraka flour ki hadasu guri daya su hada jikinsu.

  5. 5

    Sai kisa a tray kisa roller ki murzashi yayi flat sai ki yanka shi ki caka fork a kowanne sbd ado.

  6. 6

    Sai ki saka a pan kiyi baking

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

sumysaadbubah
sumysaadbubah @cook_15557159
on
Kano

Similar Recipes