Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Kanwa ungurnu
  5. Sugar
  6. Gishiri
  7. Kayan miya
  8. Mai
  9. Nama
  10. Gyada
  11. Alayyahu
  12. Kabewa
  13. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafar tuwonki tatas saiki jikata tsahon 5 to 6 hours saiki tace ruwan ki zuba yeast akai saiki bayar akai miki nika in an dawo saiki zuba sugar shima dadai ki juya ki saka gishiri kadan sai baking powder saiki jujjuya su hade jikin su ki rufe tsahon 2 hours zakiga ta tashi.

  2. 2

    Saiki daura kaskon ki akan wuta kina zuba mai kadan in yayi zafi saiki zuba kullinki saiki saka murfi ki rufe harya soyu ki juya dayan side din a haka harki gama.

  3. 3

    Zaki wanke naman ki ki zuba a tukunya ki saka maggi gishiri albasa olready kin daka gyadan ki saiki zuba ki fereye kabewarki itama ki zuba saiki rufe tsahon 30 minutes sunyi laushi saiki juye ki maida tukunyar ki zuba mai in yayi zafi saiki juye kayan miyanki akai, saiki dauki wani dan bowl ki ciccire kabewan ki kisaka kudayi ki dameta, saiki duba in kayan miyanki ya tafaso ki zuba kanwa ki jujjuya tsahon 3 minutes saiki juye tafasashshen naman nan naki da kabewar ki kara albasa saiki rufe.

  4. 4

    Miyanki zataci gaba da dahuwa har zuwa time din da zakiga ta fara dauko soyuwa saiki kara maggi dai2 yadda zaiyi miki ki rufe ki dauko alayyahun ki saiki yayyanka sannan ki wanke shi da gishiri ki zuba a quallender har zuwa time din da zaki tabbatar miyanki yayi saiki juye alayyahun ki juya ki rufe tsahon 2 minutes shikenan kin gama sinasir dinki da miya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Comments

Similar Recipes