Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke shinkafarki ta tuwo kofi 4 kiji kara sannan ki dafa Kofi 1 ta nuna sosai ki baza a tray yasha iska

  2. 2

    Idan ya jiku ki tsiyaye ruwan ki xuba dafaffen akai engine kice yayi laushi kuma na waina CE kar a zuga ruwa

  3. 3

    Idan ankawo sai ki dama yeast da ruwan dumi ki xuba ki juyashi kisa baking powder shima ki juyashi

  4. 4

    Kisa sugar kadan salt kadan shima kijuya sosai ki kara ruwa kisa a rana ya tashi ki daura tanda a wuta kina saka mai kina soya shi

  5. 5

    Kiyi jajjagen ki ki yanka albasa daban sai ki soya albasan kixuba kayan miyan ki soya da onga da curry kisa tomato paste naki kadan ba dayawa sai kisa kayan kamshi da maggi acida wainar

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Ummusumy
Ummusumy @ummusumy197
on
I so much like cooking and I always want to know more about it
Read more

Similar Recipes