Rice with cat fish source

2 cooks are planning to make this
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kifi tarwada
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Carrot
  6. Cabbage
  7. Kayan kamshi
  8. Maggi
  9. Gishiri
  10. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki dafa shinkafa ki juye a cikin flask saiki kankare carrot dinki ki yanka shi a cikin plate ki yanka cabbage dinki ma ki wanke ki ajiye ki yanka albasar ki, ki samu tukunya ki zuba mai kadan ki daura a wuta in man yayi zafi ki juye attaruhu da albasar ki da kika jajjaga ki dan dinga soyawa sama2 saiki kawo kifi tarwadan ki ki juye aciki ki saka albasa da carrot dinnan da kayan kamshi da maggi da gishiri ki jujjuya ba sai kin saka ruwa ba ruwan kifin shine zai fito ya zama miyar.

  2. 2

    Bayan kaman 10 minutes in kin bude miyar ki zakiga alamar kifin ya hade jikin sa saiki juye cabbage din aciki ki saka Corry in kinaso bayan 3 minutes saiki kashe miyarki ta hadu

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes