Cooking Instructions
- 1
Ki tafasa nama dasu albasa da maggi da kayan qanshi,saiki soya naman
- 2
Ki soya manja da kayan miya da tafarnuwa saiki tsaida ruwa,idan ya tafasa saiki zuba taliyar ki da dankalin bayan kin fereshi kin rabashi biyu ko hudu,sai ki zuba naman
- 3
Saiki zuba su maggi dinki da su curry,saiki rufe ta dahu,idan takusa qara sawa saiki zuba su karas dinki da koren tattasanki da albasa ki rufe ta qarasa
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7586655
Comments