Ingredients

15-20minutes
1serve
  1. Doya
  2. Tomatoes
  3. Onions
  4. cubesSeasoning
  5. Curry
  6. Eggs
  7. Salt
  8. Oil for deep frying

Cooking Instructions

15-20minutes
  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki ki wanke sannan kiyi mata yanka falan falan sannan kisa gishiri kadan ki jujjuyata

  2. 2

    Sai ki Dora mai a wuta idan yayi zafi Sai ki zuba doyar idan tayi karau karau ta soyu Sai ki kwashe,

  3. 3

    Sannan ki wanke albasa da tumatur ki tanka su sanann ki zuba a fry pan ki zuba mai ki soya kisa maggi da curry sannan ki fasa kwai ki zuba kiyita juyawa harsai sin soyu saiki kwashe aci da doyar da kika soya aci dadi lapia.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes