Fried sweet potatoes and tomatoes sauce

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Its so yummy nd good for breakfasts#katsinagoldenapron*

Fried sweet potatoes and tomatoes sauce

Its so yummy nd good for breakfasts#katsinagoldenapron*

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dafa dankali hausar ki ki tabbata ya dahu sosai sai ki bare bawon bayan nan sai ki yanka yanda kike so sai ki fasa egg guda kisa masa maggi kisa albasa ki kada shi sai ki dinga tsoma dankalin kina soyawa a mai me zafi

  2. 2

    Sai ki dawo ki yanka su tomatoes dinki da Albasa tattasai attarugu ki wanke su sanan ki dauran mai a pan idan ya fara zafi ki zuba su ki dan soya su sai ki kawo maggi da curry ki zuba ki motsa sai ki fasa egg dinki guda daya ki zuba ciki ki dinga juyawa a hankali sai ki rufe minti ukku tayi sai ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes