Greba

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Greba abace me dadi wacce duk bahaushe ya santa tun da,abace ta sarauta da alfarma

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

mutane 10 servings
  1. 2 cupsFlour
  2. 1/2 cupSugar
  3. Butter 2 tbl spn
  4. 1/2 cupVegetable oil
  5. Milk 1 tbl spn

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu container mekyau ki saka butter dinki da sugar ki mixing nasu, sannan ki saka flour din da madara ki mixing nasu sosai sai ki kawo wannan mai naki ki kwabata dakyau sai ki aje minti 5.

  2. 2

    Zaki samu farantinki na gashi ki shafa masa butter a cikin sa sai ki samu ludayi karami kina gutsiran wannan kwabin kina sawa a cikin ludayin yana fitar maki da shape din sa, sai kina jerawa a cikin farantin nan naki na gashi kamar haka

  3. 3

    Idan kin gama sai ki saka shi a oven ki gasashi da wuta madaidai ciya. Shikenan an gama greba

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Zara's delight Cakes N More
on
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Read more

Similar Recipes