Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Barzajjiyar shinkafa
  2. Taruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Spices
  6. Cabbage
  7. Carrot
  8. Cocumber
  9. Kaza
  10. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Xki samu shinkafarki da aka barzo miki kitan kade kicire garin dake ciki,saiki wanke xakin kisamu steamer dinki kixuba ko kisamu buhu kiyi madambaci saiki turarashi inya far dahuwa saiki sauke kixuba a roba dama kin daka taruhunki d albasa saiki xuba awannan dambu dkka fara turarawa,saiki xuba mai ydda xaiji sai maggi dasu curyy thyme dasauransu, kimotsa kiji komi yyi ynda kkeso saiki sake maidashi cikin steamer xakiji daya fara dahuwa yna qamshi saiki ci kiji inyyi ydda kkeso saiki sauke.

  2. 2

    Saikixuba kici d salad dinki dkka hada d pepper chinken dinki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Usman
Mrs Usman @cook_16082018
on
Katsina

Comments

Similar Recipes