Kamoniya pepper soup

Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
Kaduna

Kamoniya pepper soup

Kamoniya pepper soup

Kamoniya pepper soup

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Seasoning
  3. Irish
  4. Pes
  5. Citta,kanunfari,masoro,kimba,garlic,nutmeg (gyadar kamshi)
  6. Maggi
  7. Albasa,tattasai,tumatur,tarugu sai oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke kayan cikinki,saikisa a tukunya kisa,maggi,tattasai,tumatur albasa,citta kanunfari,masoro,kimba nutmeg da seasoning naki duka.

  2. 2

    Ki daura awuta kibarshi yabararka yanuna sosai,koda ruwan ya kune kina iya karawa,saikisa mai kadan.

  3. 3

    Kinriga da kin fere dankalinki saikizuba akai,kidauko pes dinki shima kizuba bayan kintabbatar yanuna saikisauke.

  4. 4

    Note-ita kamoniya ba kaman pepper soup bane anason ruwanta da kauri,kuma tumatir din yankawa zakiyi,tattasai,attarugu jajjagawa zakiyi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes