Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings
  1. 1and 1/2 cup of rice
  2. 8 cupsWater
  3. Leather

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki sami shinkafan tuwo ki gyarata ki wanke seki jiqa ta kamar awa uku zuwa hudu, seki sa ruwa a tukunya da shinkafan ki dora a wuta ki barshi har ya dahu,

  2. 2

    Ki bata lokaci sosai kuma karki cika wuta har se shinkafan tayi luquf ta fara fashewa seki tuqeta, ki rufe zuwa minti kadan seki kwashe a cikin leda kisa a flask

  3. 3

    Idan yayi ruwa kina iya daurewa da garin semovita ko na masara. A karshe zaki sami qananan malmala 6

  4. 4

    Zaki iya ci da miyan wake, taushe, agushi, kuka, kubewa danya ko bushesshiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Agmohd008.
Mrs Agmohd008. @khadnana012
on
Kano State

Similar Recipes