Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba kayan miya a blender ki markada

  2. 2

    Zaki soya albasa a cikin mai sai ki soya sai ki zuba markade ya nuna bayan ruwan ya shanye sai ki saka spices naki

  3. 3

    Saiki zuba ruwa a tukunya da gishiri tukunya idan ya tafasa sai ki zuba spaghetti ya nuna.

  4. 4

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Tèèèmš kitchen
Tèèèmš kitchen @cook_14887705
on
BORNOSTATE

Similar Recipes