Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki surfa wakenki ki cire hancinshi ki wanke sannan kisaka garlic, onion & pepper sai ki markada

  2. 2

    Idan kin markada sai ki dauko ludayi kisaka seasoning &salt sai Kita bugashi

  3. 3

    Sannan kidora manki a wuta sai kisaka cokali kina di ban Kullin da cokalin kina xubawa bayan Mai yayi xafi idan sai daya ya soyu sai ki juyashi idan ya soyu sai ki kwashe

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aermeeyrerh's Kitchen
aermeeyrerh's Kitchen @cook_16557104
on
Kano

Comments

Similar Recipes