Share

Ingredients

  1. Taliya
  2. Mai
  3. Nama
  4. Kayan miya
  5. Dandano
  6. Karas da green beans

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yi parboiling spag din sai ki tsane

  2. 2

    Ki tafasa naman da su albasa da kayan dandano ki soya ki ajiye a gefe. Ki yanka karas da green beans din shima ki ajiye gefe. Ki jajjaga kayan miyar

  3. 3

    Ki daura mai a wuta ki sa albasa,idan ta soyu sai ki zuba jajjagaggen kayan miyan. Ki zuba naman ki juya. Sai ki zuba ruwa da kayan dandano su tafasa. Ki zuba karas da green beans din su tafasa so daya sai ki juye parboiled spag din ki jujjuya.

  4. 4

    Ki rufe tukunyar ki bar ruwan ya tsotse

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sumayyah
Ummu Sumayyah @UmmuSumayyah03
on
Kaduna Nigeria

Comments

Hadi 2018wngshbwgwnw wbj. wkjgai a
Hadi 2018wngshbwgwnw wbj. wkjgai a @cook_17376068
Dyys svagbajatjw gaf ak. Wjayatvafuq kw. Wjgvtra wlw. Abg qlfrgrw. Lw. W. Ajgatabavgjq waktu wnhags. Wkwhwhg

Similar Recipes