Ingredients

  1. Fulawa gwangwani biyu
  2. Kuka cokali daya
  3. Kanwa
  4. Cucumber
  5. Tumatir
  6. Albasa
  7. Maggie
  8. Mai
  9. Yaji

Cooking Instructions

  1. 1

    A dora ruwa a wuta, sai a tankade fulawa ajika kanwa

  2. 2

    Sai a xuba fulawa a maxubi medan fadi, asa Kuka sai a kwaba da ruwan kanwan nan da aka jika

  3. 3

    Bayan an kwaba in ruwan da aka dora ya tafasa sai a dinga diban fulawan nan da aka kwaba ana dumbulawa acikin tafasasshen ruwan nan na kan wuta har agama, Bayan angama sawa sai a barshi yayi tafa hudu xuwa Biyar sai a kwashe axuba aruwa, sai a a yanka cucumber 🍆 da 🍅 tumatir da Albasa a soya mai sai axuba aci da yaji a barbada maggie

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
on

Similar Recipes