Samosa and spring rolls

khadija (Deejarh bakery) @khadija02
Cooking Instructions
- 1
Ki tankade flour inki kisaka gishiri kadan da baking powder ki motsa saiki saka ruwa kisa whisker ki juwa sosai karyayi kolale kuma karki cika ruwa
- 2
Saikisamu non stick frying pan inki ki dora a wuta kada kisa wuta dayawa saikina diban kwabin flour kina shafawa da brush inkinga ya dago dakansa toh yayi saiki sauke
- 3
Kisaka nikakken namanki a tukunya kisaka sinadaran dandano ki goga tarugu albasa da tafarnuwa kisa kisaka curry idan ruwan sun tsotse saiki sauke kidauko wann flour taki dakika gasa kiyima nadin samosa saiki zuba namn ciki kirufe saiki soya
- 4
Inkinga yayi brown ya soyu ki kwashe sai ci
Similar Recipes
-
-
Vegetarian Tofu Spring Rolls Vegetarian Tofu Spring Rolls
I used to make spring rolls with ground pork but my family was switching to vegetarian I replaced the meat to tofu.Rie
-
-
-
-
-
-
-
-
Cheeseburger Spring Rolls Cheeseburger Spring Rolls
#mindaskitchen - https://www.mindas-kitchen.com Minda
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8800119
Comments