Share

Cooking Instructions

  1. 1

    D farko zaki hada duka kayanki wuri daya tare da ruwa ki kwaba ammn bnda flour.

  2. 2

    Idn komi y hadu saiki dauko flour dinki kina zuba a hankali kina y mutsawa har komi y hade jiknsa

  3. 3

    Byn kin gama sai ki rufe ki kaishi wurin rana y tashi kmr 30mnts hka.

  4. 4

    Idn y tashi zakiga ya kumburu

  5. 5

    Sai kixo ki murza shi ki fitar d shape din donut byn kin gama ki barshi yyi some mints sannan ki soya.aci dadi lpy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Alkaleey
Mrs Alkaleey @cook_15786121
on
Zamfara State

Comments

Similar Recipes