Share

Ingredients

  1. 3 tinWake
  2. 4 tinvegetable oil for suya
  3. Tattasai da attaruhu albasa
  4. Gishir/ajino moto
  5. Water

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki surfa wakenki ki wanke sai ki wanke kayan miyanki ki gyara albasarki ki zuba akan waken nn sai ki nika a blander ko ki kai nika idan yayi laushi sai ki samu ludayi ki saka a ciki ki kawo gishirinki da farin maggi kisa daidai yanda zai miki

  2. 2

    Sai ki buga sosai sai ki dan kara ruwa kadan karki cika ruwa sai kidaura mai a wuta yayi zafi a kalla kisa mai 4 tin yanda zai sha kan kosan idan kin saka idan yyi zafi sai ki saka kullunki a ciki iya girman da kk so idan ya yi jah sai juya daya gefen idan yyi sai ki tsame

  3. 3

    Done gashi yayi kosai nada ddi da shan ruwa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Comments

Similar Recipes