Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki hada duk kayan hadin ki ki kwaba su su hadu sosai kamar haka
- 2
Sai ki barta kamar 10mint sai ki yanka ta kamar haka
- 3
Sai ki dauko abin murza wa ki murza sai kike shafa mai a duk wanda kika murza kina daura dayan har ki gama
- 4
Gasu kamar haka
- 5
Sai ki samu kasko ki daura a kan wuta amma low hit sai ki gasa su sai ki sauke ki kara murzawa kar kai kauri falefale ake sai ki raba su kisa su a abu yayi circlii
- 6
Sai ki yanka shi gida 4
- 7
Sai kuma ki kwaba filawa sabada mannewa sai ki kamo gefe da gefe kamar haka ki manne sai kisa namanki a ciki ki shafa filawarki ki manne sai ki soya karki cika wuta
- 8
Gashi yayi idan yayi sai ki kwashe a kwalander ya tsane
- 9
Ga yanda zakiyi hadin ciki zaki samu namanki ko nikakke ko wanda ba ni kakkeba ni dai da wannan nai sai ki wanke kisa albasa da thyme da maggi sai ki dafa ya dahu ki sauke sai ki samu tirminki me kyau ki daka sai kisa tafarnuwa da attaruhu da albasa ki daka sai ki saka maggi da onga da curry ki hada sai ki samu kasko kisa mai ki soya shi ke nn
- 10
Gashi an gama
- 11
My samosa done join me
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Crispy samosa Crispy samosa
I was thinking of a snacks for iftar my kids suggested samosa they like it alot.#ramadhanrecipecontest Deezees Cakes&more -
Punjabi Samosa Punjabi Samosa
#backtoschoolPUNJABI SAMOSA is like Never say no snack.'Cyripsy Spicy Samosa is easy to make at home. Kids love to have it in meal breaks. Do try the recipe. Shikha Yashu Jethi -
Frozen samosa Frozen samosa
It's good to have a frozen samosa Incase you have unexpected guests or if your husband is a samosa lover.#myfavouritesallahmeal Deezees Cakes&more -
-
-
-
-
-
More Recipes
Comments