Dambun cus cus

4 cooks are planning to make this
khadija (Deejarh bakery)
khadija (Deejarh bakery) @khadija02
Sokoto

Wann dambun yayi dadi sosai mussamman da muka hada shi da chicken kebab innan

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Cus cus
  2. Alaiyyahu
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Mangyada
  7. Kayn dandano da curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba cuscus inki a roba saiki wanke kibarshi yatsane

  2. 2

    Kiyi grating in tattasai da tarugu ki aje gefe and kiyanka alaiyyahu ki aje

  3. 3

    Kidauko cuscus inki ki barraraje zakiga yayi warawara kizuba alaiyyahunki kisaka tarugu da ttaattasai kisaka albasa kisa mangyada da kayan dandano duk ki juya sosai ko ina yasamu

  4. 4

    Kidaura tukunya akan wuta kizuba ruwa kisaka murfin tukunya kirufe idan sun tafasa kisaka hadin cuscus inki saiki samu leda mai kauri kirufe yanda iska bazai shiga ba saboda tururi akeso yadafa shi sannan kisa murfi kirufe idan yayi zaki fara jin kamshi natashi

  5. 5

    Acidadi lfy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

khadija (Deejarh bakery)
on
Sokoto
A simple lady that loves cooking baking and creating new recipes at all times and sharing it to people
Read more

More Recommended Recipes