Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki daura ruwa a kan wuta inya tafasa sai ki zuba basmati rice dinki ki juya kadan sai ki rufe. Minti 4 haka saiki sauke ta ki dauraye ta da ruwan sanyi

  2. 2

    Ki samu mai spoon 2 ki zuba a cikin basmati din ki barta da ruwa kadan. Sai ki maida ita kan wuta ki rufe bakin tukunyan da leda sannan ki daura murfin akai ki rage wuta.

  3. 3

    Ki samu mai ki zuba a pan ki zuba kayan cikin nan da kika tafasa a ciki ki juya for like 10mins,sai kinkawo jajjagen kayan miyan ki kinjuye a ciki kiyita juyawa har ya fara soyuwa. Sai ki zuba spices dinki da maggi.

  4. 4

    Ki rufe ki rage wuta. 5mins ltr sai ki zuba yankakken alaiyahu da albasa kijuya saiki rufe ki rage wuta.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AefaanTreats
AefaanTreats @cook_17821307
on
Kaduna Nigeria

Comments

Similar Recipes