Cooking Instructions
- 1
A daura ruwa a wuta ya tafasa sai a zuba gari a kwano a yanka albasa, a gajjaga attarugu, asa maggi da gishiri a juyasu gaba daya
- 2
In ruwa ya tafasa a zuba a cikin garin a juyashi yayi kaman teba
- 3
A daura mai awuta sai a dinga debowa da hannu ana fadadashi anasawa a mai harya soyu sai a kwashe a cishi da yaji
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7707615
Comments