Pancake

Aminu Nafisa @cook_17884001
#ashlab
Gaskiya yanada dadi abaki inaci ina lumshe idano ga laushi ga dadi ga kara lafiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Na tankade flour ga kayan hadin nafasa kwai 8 aciri farin dashi zanyi amfani sai nafasa kwai 1acikin farin ruwa.
- 2
Nahade duk kayan hadin zan kwaba ruwan dashi zan kwaba,kwabin yafina wainar flour kauri
- 3
Gashi nakunna wuta na dura pan awuta bayan yayi zafi nasami tissue na dankwali Mai naguga nazuba kullin ludayi 1 da rabi zakuga yayi bululi sai injuya gefen yagasu.
- 4
Gashina nakwashe aci dadi lafiya aci lemo ko shayi nayi garnish da kankana da celery
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Roti bread nd beans sauce
Bread India recipe sunaji dashi yanada dadi ga laushi uwar gida kigwadanafisat kitchen
-
-
Pancake
Wannan pancake akwai sauqi gashi da laushi sosai idan kun gwada zakuji dadinshi Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
-
Pancake 🥞🥞
Yana da Dadi sosae gashi b wahala zakiyishi ko lokacin buda baki kokuma a breakfast #ramadansadaka Zulaiha Adamu Musa -
-
-
Slice vanilla cake
Iyalina sunasun wannan cake gadadi ga laushi ga kara lfy ina masu fama da cutar nama to kuyawai tacin cakenafisat kitchen
-
Dublan
#dublan Yanada dadi zaki iya bawa baki ko ayi kayan gara dashi koki kai wa mutane kayan sannu da shanruwa. Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
Burodi
#bakeabread Kai abun ba'a cewa komai sbd ga dadi ga laushi ga kuma Kyau a ido Sumy's delicious -
Pancake mai dadi
Pancake ,abun makulashe ne wonda yara da manya suke matukar sonsa,ha laushi ga dadi, ana cinsa a matsayin breakfast or dinner, ana cinsa da tea ko juice ummukulsum Ahmad -
-
-
Pancake mai plantain
Yawanci idan plantain kou ayaba ta nune sai azubar, bayan akwai hanyoyi da dama na sarrafata Muas_delicacy -
Cincin mai kuru kurus(crunchy Cincin)
Iyalina sunasun shi zaki iya bawa baki gabatuwar sallahnafisat kitchen
-
Watermelon and carrot juice
#kitchenchallenge yanada dadi ga kara lafiya da lafiyar ido da kara kuzari Nafisat Kitchen -
Chocolate fudge
#team6cakeIna tunanin zanbama chocolate cake sarautar gabadaya cake🤤 domin kam yafiye min duka sauran 😋 #kitchenhuntchallenge. Beehive treats -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10573940
sharhai