Yam boll

Najaatu Dahiru
Najaatu Dahiru @cook_18976994

Wannan Abin cin yana da dadi da saukin sarrafawa, zaki iya sarrafa doya kashi kasbhi ta hanya mai sauki kamar yamboll

Yam boll

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan Abin cin yana da dadi da saukin sarrafawa, zaki iya sarrafa doya kashi kasbhi ta hanya mai sauki kamar yamboll

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

baya wuce 1hous
  1. Dafaffiyar doya
  2. Kwai
  3. Attauru
  4. Albasa
  5. Magi
  6. Tafarnuwa
  7. Kifin kwankwani
  8. Kayan kamshi Wanda kike so
  9. Mai
  10. Corry
  11. Garin bire
  12. Counflacks

Umarnin dafa abinci

baya wuce 1hous
  1. 1

    GA kayan mu nan da zamu bukata Mun hada, GA da faffiyar doyar munan

  2. 2

    GA doyar munan Na Dakata na zuba Magi da gishiri da kayan kamshi nan,sanan Na jajjajaga Attaruhu da albasa da tafarnuwa na zuba a Ciki Da Kifin kwankwani na juya

  3. 3

    Sanan na Daka counflacks Dina na hada da bushashshan bire Dina, Sanan na milmila doyata Dana hada n Saka a Cikin Kwai Na Dana hada Na saka a Cikin bushashshan bread din na soya

  4. 4

    Gashi na gama sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najaatu Dahiru
Najaatu Dahiru @cook_18976994
rannar

sharhai

Similar Recipes