Kosai

Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
Kaduna State

Nayi kosan ne saboda ina jin dadin cin shi lokacin shan ruwa

Kosai

Nayi kosan ne saboda ina jin dadin cin shi lokacin shan ruwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum uku
  1. Wake cufi uku
  2. Maggi fari dai dai gwargwado
  3. Gishiri dan kadan
  4. Tarugu uku manya
  5. Albasa daya
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki sirfa waken ki ki wanke shi tas sai kisa tarugu da albasa ki bayar a markadu miki idan aka kawo sai kisa gishiri da maggi ki yanka yar albasa kanana sai ki buga shi ya bugo sosai

  2. 2

    Sannan sai kisa mai a wuta in yayi zafi sai ki fara soya in kisa ya soyo ki kwashe ki kara sa wani haka xaki yi tayi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
rannar
Kaduna State
inason girki
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_18556737 kosan nan yayi kyau kuma yanda nikeson shi 😋😋

Similar Recipes