Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour kofi
  2. Sugar 1/4 kofi
  3. Yeast cokalib1
  4. Gishiri pinch
  5. Baking powder 1/2 karamin cokali
  6. Ruwan dumi 1/2 kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba shi kaman yanda muka kwaba doughnut dinnan a post dinmu da ya gabata amma yanayin su ya banbanta sabida wannan kitsawa ake

  2. 2

    Zakiyi kneading dinsa a tray ko a guri mai tsafta seki yayyanka shi kaman gida hudu a tsaya,yanayin girman da kikeso sannan kowani guda daya ki yanka shi gida uku amma karya isa har karshen seki kitsa kaman yanda yake a hoto kuma zaki iyayin shi yanka biyu ba sai uku ba

  3. 3

    Seki barshi minti kaman biyar ya tashi seki soya.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes