Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki rabin mudu a roba kisa mangyada cokali biyu da gishiri cokali daya ki juya seki kawo ruwa ki kwaba shi da tauri ba sosai ba sannan karyayi laushi sosai

  2. 2

    Seki gutsira shi dough din naki ki dinga daukan daya ki buda shi da rolling pin kadan seki shafamar mangyada sosai sannan dauko wani ma kiyi haka ki daura akan me mayin seki budashi sosai da fadi ki dinga gasawa a non stick frying pan har ki gama seki bare shi sannan ki yanka kowanne gida 4 ki ajiyesu a flask ko leda

  3. 3

    Ki dauko nikakken naman ki da kika tafasa shi ba ruwa a jiki seki zuba a pan kisa mangyada kaman cokali 2 da kayan dandano ki zuba albasa da attarugu ki soyashi sama sama karyayi sosai seki sauke

  4. 4

    Kidauko flour da kika yanka kina zuba naman kina ninke shi harki gama sannan ki soyashi a mai sama sama inyaji wuta zai babbake.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
rannar
Gombe State

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_15271149 Dgani wannan tayi crisypy irin kana ci tana qamas qamas 😋😅

Similar Recipes