Baobab juice

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#stayactive wannan lemo yanada dadi ga kara lafiya musamman gaba tuwar azumi idanhar kinsha wannan lemo to duk abunda jikinki yake bukata yana cikin kwalba da abunda karasa na vitamin

Baobab juice

#stayactive wannan lemo yanada dadi ga kara lafiya musamman gaba tuwar azumi idanhar kinsha wannan lemo to duk abunda jikinki yake bukata yana cikin kwalba da abunda karasa na vitamin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mint
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

15mint
  1. 1

    Zaki jika kwalba da ruwan dumi 5mint idan tajiko saikisa ludayi kidame kisa ruwa kadan kisa rariya kitace.

  2. 2

    Kisa sugar da flavor kisa kankara sai asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes