Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi
  1. Tsamiya
  2. Sugar 2 spoon
  3. Vanilla flavour
  4. Ginger

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Dafarko na wanke tsamiyata na sa a blender nasa ginger saina markada

  2. 2

    Saina kara sugar da flavour nakara markadawa

  3. 3

    Sauna sauke nasa rariya mai laushi na tace nasa a fridge da yayi sanyi nayi serving nasha.

  4. 4

    Akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
samira hamisu
samira hamisu @samira19900
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ga nama da lemu ko mai ya kammalla 😋

Similar Recipes