Similar Recipes
-
-
-
Dafa dukan shinkafa mai sauki
#nazabiinyigirki ina matukar son girki arayuwata sbd shike wakiltata aduk lokacinda nake cikin bacin rai ko damuwa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Dafa dukan shinkafa da wake
Wanan girki yanada matukar dadi ga sauki wajan yi sai kun gwada zaku bani labari Ammaz Kitchen -
Dafa dukan shinkafa
Nayi wannan girkin ne saboda Hassan da Hussaini,nayi kwana 2 banyi dafa dukan shinkafa ba yau kafin aje school akace don Allah mama ayimuna jollof yau, Koda suka dawo nayi Kuma sunji dadi sosai. Nusaiba Sani -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da miyan dankali
Yanada dadi ga saurin sarrafawa munji dadinsa da iyalina Zaramai's Kitchen -
Dafa dukan taliya da manja
Dafiwat sauri nayi sbd yarona yace shi yakeson ci kuma bansa kayaki dayawa acikiba duke da haka yayi dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Dafa dukan taliya
Yannan girkin akwai saukin yi ga dadi sai kun gwada zaku bani labari Ammaz Kitchen -
-
-
-
Faten Shinkafa Da wake
Nayi Kunun Gari Basise Sai sauran dafaffiyar shinkafa wacce taji gyada da Kanumfari da citta tayi saura 😚nikuma banison inzubar sainace mezai hana inyi fate dashi?🤔 kuma tunda gyadar cikin dafaffiyar shinkafar markadeddiyace kunga basai nasake zuba gudajin gyada ba, ina bude firji kawai sainaga inada sauran wakena dafaffiya sai nace barin gwada sabuwar samfurin fate hmmmmmmmm megida yayi santi ba kadanba 😍😋😋😜#gargajiya Jamila Hassan Hazo -
-
-
Dafa dukan shinkafa, wake da zogale
Ga dadi ga kuma samar da ingattatun sinadaran da jiki ke bukata. Nafisa Ismail -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16388139
sharhai (2)