Shayi me inganci

Iklimatu Umar Adamu
Iklimatu Umar Adamu @iklimatu1

Shayi me maganin gajiya.

Shayi me inganci

Shayi me maganin gajiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mnts
1 yawan abinchi
  1. Cupof water
  2. Tea spices
  3. kanunfari
  4. Citta
  5. Sugar

Umarnin dafa abinci

30 mnts
  1. 1

    Adora ruwa a wuta da kayan shayi

  2. 2

    Inyafara zafi asa citta, kanunfari da sugar

  3. 3

    Abarshi yatafasa na minti 30

  4. 4

    Se asauqe a Sha da Dan bread, cincin ko haka kawai.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Iklimatu Umar Adamu
rannar
I love learning about kitchen from others and creating something new myself.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes