Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 1 cupFlour
  2. 3Egg
  3. Half butter 125grm
  4. 1/2 cupSugar
  5. Vanilla flavour
  6. Baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki egg sugar butter da flavour ki saka mixer kiyi mixing sosai har sai sugan ya narke

  2. 2

    Sai ki zuba flour sa baking powder ki bugs shi sosai har sai komai ya hade jikin sa

  3. 3

    Zaki iya zubawa a toster ko kuma a cups najin cake ki gasa yana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

Similar Recipes