Zobo

Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
Kano

Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest

Zobo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15minti
5 yawan abinchi
  1. Kofi daya zobo
  2. Citta
  3. Cardamon
  4. Cocumber
  5. Sugar
  6. Na’a na’a
  7. Berries flavor
  8. Cinnamon
  9. Lemon tsami
  10. Sugar
  11. Kaninfari

Umarnin dafa abinci

15minti
  1. 1

    Zaki wanke zobonki ki zuba a tukunya saiki saka citta,cardamon,kaninfari,cinnamon,ki yanka na’a na’a kana ki zuba aciki ki barshi ya tafasa saiki sauke ki ajiye a gefe ya dan sha iska saiki tace

  2. 2

    Ki samu cocumber ki gurzata ki matsa lemon tsami saiki zuba acikin zobon da kika tace ki barshi yayi kamar minti biyar saiki kara tacewa

  3. 3

    Saiki zuba flavor da sugar ki juya saiki saka a fridge yayi sanyi ko ki zuba kankara

  4. 4

    Sai kayi garnishing da na’a na’a da lemon tsami

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zhalphart kitchen
Zhalphart kitchen @cook_16339968
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes