Beef shawarma

Ni nayi breadin shawarma ta,but sabida it's d first tym da nayishi naci kwakwa
Beef shawarma
Ni nayi breadin shawarma ta,but sabida it's d first tym da nayishi naci kwakwa
Steps
- 1
Zaki daura namanki a wuta sai kisa albasa,attarugu,spices n maggi sai dan mai kadan ki dinga juyawa har sai yayi.
- 2
Sai ki yanka cabbage inki,ki kuma goga caras inki sai ki samu bowl ki hadasu waje daya ki sa musu dan attarugu da mayonnaise inki(amma ni nayi mixing in mayonnaise ina da sugar).
- 3
Sai ki dauko bread in shawarma inki ki shafamai mayonnaise,sai ki debo mixture inki na cabbage ki fara sawa sai na naman a saman cabbage in sai kiyi rolling ki gasashi ko a frying pan ko kuma a grill pan.
People also looked for
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

Amelia E :)
-

Arbi or Taro Mash or Kochu bata
Madhumita Bishnu
-

Soumini Bhattacherjee
-

Amrita Chakroborty
-

Mixed veg masala vermicelli (namkeen sevai)
Sudha Agrawal
-

Veg Masala Maggi (Mumbai Street Style)
Daxa Parmar
-

Seema Sharma
-

Chef Nena
-

Spicy Black Bean and Corn Pico de Gallo
Boca de Fogo
-

Chef Nena
-

Aglio e Olio with blackened chicken
Chef Bryce
-

Chef Nena
-

Chatua(Sathu Mavu Mix for Babies)
Subhalaxmi Samantaray
-

Arachana ( Tanya)
-

Shahnila Saleem
-

Shagufta khan
-

mubina b
-

Harminder Kaur Sethi
-

Vedangi Kokate
-

Madiha Imran
-

Rekha Bapodra










Comments