Cooking Instructions
- 1
Bayan kin siyo dafaaffen rogon ki sai ki sashi a tukunya ki kara masa ruwa ki kara dafawa....ki tsane sa a colenda
- 2
Sai ki daka atturugu da albasa kisa mai kadan ki suya na minti 1...sai ki daka rogon a turmi ya daku sosai
- 3
Ki kaushe ki saka a roba kisa hadin attarugu da albasa,maggi,gishiri ki jujjuya sosai,sai kisa hadin cikin samosa(optional)Ki jujjuya sosai
- 4
Sai ki dinka guxuruwa da hannu kina Dan tattabasa a tafin hannun ki Har yayi fadi
- 5
Sai ki kada kwai,ki dinga sa rogo aciki ki juya ki suya a mai me matsakai cin xafi
- 6
Kina juyawa Har sai yayi wato ya suyu
- 7
Xa'a iya ci amatsayin Karin kumallo
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10921912
Comments