END OF THE YEAR RECIPE(TUMERIC RICE WITH MINCED MEAT)

END OF THE YEAR RECIPE(TUMERIC RICE WITH MINCED MEAT)
Steps
- 1
Dafarko zakiyi parboiling rice dinki da tumeric kiyi keeping aside...
- 2
Seki Dora mai kadan a wuta ki dauko minced meat dinki ki hadashi da seasoning da Dan spices..kizuba albasa a man idanta Dan soyu sekizuba minced meat dinki kiyita juyawa har ruwan jikinshi ya kafe seki juye...
- 3
Kidora wani man sekizuba grated scotch bonnet da albasa yankakkiya masu yawa ki saka tomatoes yankakke kadan...sekizuba ruwan namanki kizuba seasoning da spices kirufe ya dan dahu...
- 4
After some min sekizuba ruwa daidai yadda ze karasa miki dahuwar rice dinki idan ruwan yatafasa sekizuba rice dinki ki rufe....
- 5
After some min idan ta kusan tsotsewa sekizuba minced meat dinki kirufe kibarsu ya karasa....
- 6
Serve with coleslaw...
- 7
Enjoy!!
Similar Recipes
More Recipes
-

Cinnamon Swirl American Pancakes
Crumbs & Chaos
-

Brandon W. -

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Jigisha Modi
-

Healthy Faradi Dessert(Desiccated coconut)
Bina Anjaria
-

Easy Korean-Style Ham Cheese Toast Recipe 🥪
AllDay Meal
-

Zhenyang Xue
-

Misti Aloo Kofta Curry / Sweet Potato Kofta Curry
Madhumita Bishnu
-

Heenaba jadeja
-

Larry Jackson
-

cindybear
-

Air Fry with Me
-

Ashley Clare
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Mamta L. Lalwani
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

Aruna Thapar
-

Polly Basu
-

Vaishali Chhabra - Food marvels With VC
-

Wajiha Zafar
-

Brenda Njemanze
-

DrKhushboo Bansal
-

Khady Dharuna





Comments