Steps
- 1
Za a diga mai a cikin pan, a yanka albasa a fara soya ta. Sai a jajjaga attaruhu da tattasai a zuba.
- 2
A cigaba da juya ta, asa kayan qamshi, da gishiri pinch. Sannan a kawo minced meat a zuba da spices.
- 3
Ayi ta juyawa, har sai komai ya hada da juna, sai a seasonings a gauraye su. Sai a sauke idan ta nuna.
- 4
A tafasa ruwa a saka lawashi a ciki. Sannan a kawo samosa sheets, a samu bakin kofi ayi cutting size nashi, zai fitar da round mai kyau.
- 5
Sai naman a saka a dai² tsakiyan sheet din. A dama flour a shafa a edges na sheet din. Sai a tattara bakin a qulle da lawashi.
- 6
Sannan a soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Moong Dal Tadka (Split Green Gram Lentil Curry)
Bethica Das
-

Seema Sharma
-

Swati Sheth
-

ifuchi
-

Rekha Bapodra
-

Foram C. Virani
-

Bianca Mwale
-

pinal Patel
-

Elyse Rose
-

Tamale Red Sauce (or Enchilada Sauce)
Boca de Fogo
-

Spring Rolls with Homemade Spring Roll Wrappers
Pawon Indo Bule
-

jglehenbauer
-

Walies Cuisine
-

SNEHA NANDY
-

Chocolate Oreo and Chocolate Truffle Tiramisu
Ashi Mir Lahorizaiqa.pk
-

HananTaurus
-

Dan Flynn
-

Bharat Arora
-

Sadaf Jabeen
-

Pan seared scallops and roe emulsion
In cucina con Sofia
-

Karl
-

Italian Creamy Lemony Garlic Cheesy Mushrooms
Anamika Banerjee








Comments (2)