Steps
- 1
Za'a tafasa ruwa
- 2
Sannan idan ya tafasa a wanke farin wake sannan a zuba a barshi yayi ta tafasa
HAR sai ya fara laushi - 3
Idan ya fara laushi sai a wanke shinkafa a zuba
Arufe tayita dahuwa - 4
Idan tayi laushi sosai sai azuba gishri bada yawa ba
Sannan a barta ta cigaba da dahuwa - 5
Idan tayi laushi sosai kuma bata shanye ruwan ba sai a tace Amayar da ita ta cigaba da dahuwa
Idan kuma ta shanye ruwan kuma batayi laushi ba sai a kara yanda zai isa
- 6
Sannan idan ta shanye ruwan ta dahu sai a sauke
Azuba a flaks mai kyau a rufe - 7
Sannan ki dauko man gyadarki ki soyashi a wuta
Sannan ki zuba albasa aciki yayita soyuwa idan ya soyu sai ki sauke - 8
Sannan ki dafa kwanki
Ki barshi duka - 9
Sannan ki dauko flat ki zuba shinkafa da wake ki aciki
Sannan ki zuba mai da yaji ki kawo Maggie ki saka
Sannan ki zuba salad da tumatur da albasa yankakku
Sannan ki kawo kifi ki dora akai
ACHI DADI LAFIYA😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Yongjie -

Ankita Kapil Varshney
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Uzma Syed
-

Alka Bhandari
-

Mad Cook
-

Cluster beans(gavarfali) ki sabji
Nikita Singhal
-

Chicken Fried Hamburger Steak and an Onion Gravy
skunkmonkey101
-

Vegan Peanut Butter Banana Pancakes
icancervive10
-

Minda
-

Shari Meyer
-

Green beans & watercress red onion sabzi 🥬🧅
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Healthy masaledar spiny gourd(kantola) sabjis
Ramaben Joshi
-

Vegan Peanut Butter Banana Pancakes
icancervive10
-

Archana Agrawal
-

California Farm Tea Smoked Shallots and Chicken Liver Snack
Hobby Horseman
-

Maia Chicco
-

Shari Meyer
-

Shari Meyer
-

Chicken Fried Hamburger Steak and an Onion Gravy
skunkmonkey101













Comments