Yadda zakiyi potatoes pakora

Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*POTATOES PAKORA METHOD*Ki bare dankali in manya ne ki raba sau biyu, saiki wanke kisa a tukunya kisa ruwa da gishiri kadan yayi boiling ya nuna amma kada kibari yafara fashewa saiki sauke. Ki samu bowl kisa flour, tattashe (in bakida shi kiyi using Onga stew ko doli tomato Maggie), attarugu, gishiri, Maggie, albasa, lawashi ki yanka ki zuba, kisa ruwa ba dayawa ba ki
- 2
Dama shi da dauri (idan flour naki yayi ruwa kullin bazai kama jikin dankalinsa), ki daura mai a pan in yayi zafi sosai kisa ki soya.
-in bakida lawashi zaki iya using alayyahu shima in baki dashi zaki iyayin haka
-zaki iya sa kwai a kwabin in kinaso, da spices amma ba dayawa ba.
-idan mai baiyi zafi ba kika sa kullin bazai kama jikin dankalin ba*fyazil's tasty bites*
*IG_ fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Anas Wajahat
-

Tran Truong
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Italian Chicken Vegetable Bean Soup
@chefcraig
-

Joseph Green
-

Indonesian KWETIAU SIRAM(Rice Noodles in Egg Gravy)
Pawon Indo Bule
-

Steak and Potato Cream Soup in Slow Cooker
Angela Mertoyono
-

Pawon Indo Bule
-

Sakshi Hotwani
-

Jayakrite Kande
-

Yadda zaki gyara gyadar ki dan yin kunu
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Fried Chicken Cubes With Chillies And Dried Shrimps
Springsmile Estelle
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Yadda zakiyi juice na agwaluma da carrot
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)









Comments