Steps
- 1
Da farko zaki fere dankalinki ki rabashi biyu biyu masu girma kuma ki rabasu uku a tsaitsaye.
- 2
Sannan saiki wanke ki saka a tukunya ki saka maggi fari da salt dan kadan kibarshi yayi kamar 10mins saiki duba kiga inyayi laushi.
- 3
Saiki sauke ki tsame shi a matsana.
- 4
Sai ki samu wani bowl ki fasa kwai ki jajjaga tattasai tarugu da albasa ki zuba a cikin kwan.Amman ba dayawa ba saiki saka majji da gishiri dan kadan.saiki dauko dankalin ki zuba a ciki.
- 5
Saiki zuba mai cikin fan idan yayi zafi saiki zubashi kaman yanda ake suyar doya cikin kwai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rebecca Dunsworth
-

Brad's Bacon and Pimento Cheese Pub Dog
wingmaster835
-

Ifeoma John
-

Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Black Pepper Velvet Cream Cheese Spread
Bianca Mwale
-

Kels Ro
-

Luisa Garza -

Bacon Cheeseburger Tator Tot Casserole
Stephanie Michele
-

Garlic Chicken Thighs With Rice
Sulkyraxs
-

Lillian
-

Priti agarwal
-

Suman Jha -

Dan Dan
-

Seema Wadhwa
-

Murugeswari M
-

Shriya Chatterjee -

Durreshahwar Khan
-

Josephine Njambi Mwangi -

chef dimarley
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/4988497









Comments