Rolled pounded yam wt egusi soup

Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Kayan miya
  3. Egusi
  4. leavesUgu
  5. Chicken
  6. Maggi n any other seasoning of ur choice
  7. Farar leda for rolling the pounded yam
  8. Rolling board
  9. Oil
  10. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki feraye yam dinki sai ki wanke ta ki xuba a tukunya kisa salt d ruwa ki rufe ki barta ta dahu

  2. 2

    Sai ki dauko turmin ki ki xuba a ciki ki daka ta ki tabbatar ta daku babu guda guda a ciki

  3. 3

    Sai ki dauko farar ledar ki kar ki yaga ta ki xuba pounded yam dinki a ciki sai ki dora akan rolling board dinki kiyi rolling har taxo bakin ledar

  4. 4

    Sai ki daye saman ledar kiyi rolling kmr tabarma ki nannade d ledar ki sai ki ajeye a flask

  5. 5

    Sai mu dawo kan miyar mu itakuma xaki yi grating kayan miyan ki sai ki xuba oil a pot dinki ki soya su xaki iya using palm oil but ni nayi amfani d groundnut oil ne

  6. 6

    Sai ki kawo egusi dinki kiyi making paste sai ki dinga sawa a ciki kayan miyar ki ki rufe yyi kmr 10mint

  7. 7

    Bayan 10mint xaki ga miyar ki tayi kauri sosai sai ki adding ruwa a ciki ki xuba maggi d spices dinki ki juya

  8. 8

    Sai ki kawo kaxarki ki xuba ki juya sai ki barshi kmr 3mint haka

  9. 9

    Sai ki yanka ugu dinki d albasa ki wanke ki xuba a ciki ki rage wutar ki barshi har y dahu xaki ga mai y fito sai ki sauke

  10. 10

    Ki xuba pounded yam dinki a plate sai ki kawo bowl ki xuba miyar ki then serve n enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments

Similar Recipes