Pp soup din Kazan hausa
Steps
- 1
Ki yanka kaza ki wanke tas ki cire duk wani gashi da datti ki gyara ta tas ki zuba a tukunya ki yanka albasa ki jajjaga kayan miya ki zuba ki daddaka garlic ma ki zuba ki sa seasonings dinki da duk wani spices ki sa ruwa kadan ki rufe ki barshi yayi ta nuna
- 2
Bayan wani lokaci ki duba idan da tauri sai ki sake zuba ruwan dumi kadan ki rufe kunsan kazan Hausa da tauri ba kamar ta agric ba
- 3
Ki yanka ganyen albasa ki wanke ki zuba 10 to 15minutes yayi shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Vermicelli & Green Toor Dal Upma
Rekha Bapodra
-

Durreshahwar Khan
-

Foram C. Virani
-

Radhika Shaparia
-

Aruna Thapar
-

Sudipa Gope
-

Lobio – Georgian Red Bean Stew
giorgi chubinidze
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Andie Roo -

Baraka M Glory
-

Low carb vegetable, sausages,avocado and fish
Abjm Julozkey (31)
-

Monty Gera
-

Sadhana Mohindra
-

Abjm Julozkey (31)
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

PANKAJ MEHTA
-

Abjm Julozkey (31)
-

Tuwon shinkafa miyar turgunuwa
Mrs Ghalee Tk Cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6326056







Comments