Steps
- 1
Ki wanke kazarki da lemon tsami ki fitar da duk wani datti da karni.
- 2
Sai ki samo tukunyarki mai tsabta ki daura kan huta.
- 3
Ki dauko yankakkiya albasarki ki zuba a tukunyar sai ki debo ruwa ki zuba.
- 4
Ki dauko dakakkiyar tafarnuwarki, masoro kaninfari da citta, tumatir dinki guda daya, oil one tpsn duk ki zuba acikin tukunyar, ki saka maggi biyu sai ki rufe tukunyar, har sai komai ya mutu.
- 5
Idan albasa ta narke, sai ki dauko kazarki ki zuba aciki, sai ki kara ruwa da dan dama dan kazar ta dahu sosai.
- 6
Idan ya dahu shikenan sai a rage wutan a bar kazar da romo. shikenan kin gama sai ci.
- 7
Zaki iya ci da bread, ko patera ko fankaso ko kici haka ma.
- 8
Note: citta da kimba ba'a dakawa a haka zaki saka aciki
Similar Recipes
More Recipes
-

🌶️🔥 fiery red hot sauce | chunky, tangy & irresistibly spicy!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sanuber Ashrafi
-

Yadnya Desai
-

Heena Jani
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Rosie Gray
-

Nigeria pepper and onions puff puff
God'sgrace Abjmom
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tofu, Courgette and Rice Buddha Bowl
shalyntrisha -

skunkmonkey101
-

Healthy beetroot brownie #sugarfree
Yui Miles
-

Mrs odiase
-

Fateen

















Comments