Simple jollofrice with spaghetti

saratu
saratu @cook_14127885
Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miya sai ki soyasu har su soyu

  2. 2

    Sannan sai ki zuba ruwa

  3. 3

    Kisa maggi,salt da kayan yaji da curry sai ki rufe yayita tafasa

  4. 4

    Bayan sun tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba ki motsa ki rufe ya cigaba da dahuwa

  5. 5

    Inya rage ruwa kadan sai ki zuba spaghetti ki rage wuta sai ki motsa ki rufe tukunyar ya dahu

  6. 6

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
saratu
saratu @cook_14127885
on

Comments

Similar Recipes